Old school Easter eggs.

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

BLOG

ILLAR MACE TA SAKA PHOTO PROFILE DINTA

ILLAR MACE TA SAKA HOTO A PROFILE ( dp ) Bismillahir Rahmanir Raheem Yan uwana mata muji tsoron Allah mu sani addinin musulunci ya mana gata ya kyautata mana rayuwar, mu kuma ya kamata mu karbi wannan kyautatawa da musulunci yaxo mana da ita. Wadannan hanyoyin sadarwan da yanxu aka kawo mana wlh illar su tafi amfanin su yawa musamman ga yan mata da samari, amma duk da haka akwai wadanda suka kebance kansu suka dauki wannan hanyar hanyar da’awah a garesu, muna musu addu’ar Allah ya saka musu da alheri. Idan kika saka hotonki a profile baki san adadin maxan da xasu gani, ba wani xai iya yin savin a wayar shi yaje ya bata hoton ya bata miki suna wanda Allah kadai yasan iya inda hoton ki xai tsaya. Wani mutumin banxa ne kina chattin dashi ne kawai amma baki san halinshi ba. muna gani yanda a fcbk suke yiwa yan mata wlknc su rubuta a jikin hoton budurwa IN DA ME SONTA YAMIN MAGANA, yanxu idan wani dan uwanki yaga wannan hoton ko ke kanki kika gani wane irin bakin ciki xaki ji. Idan har ke me shawa’awar saka hotonki a profile ne to ki saka hoto me mutunci wanda rashin sakawan ma shi yafi alheri Galibi hoton da muke sakawa wlh basu dace ba wata xaka ga ta saka hoto kirjinta a waje tayi dinkin banxa wanda ko yayanta bai dace yaga wannan hoton ba amma sai ta sakawa katti suna gani Wata kuma tsayuwar da xata yi a hoton ma kanshi bai dace ba, wata sai ta kwankwatsa kwalliya yanda kasan aljana sannan ta dauki hoton kuma ta saka a profile. Me xai hana samari ba xasu rinka shiga wani hali ba, kuma ko shedanun mata ne suka ga hotonki suka ga kin musu daga nan xasu fara bibiyar ki gashi nan yanxu yanda abubuwan barna suke kara yawaita a social ntwrk. Wlh akwa wacce sanadiyyar saka hoto a profile auranta ya mutu mijinne yaga hoton a fcbk wani yana cewa ga matar da xai aura Wata kuma kaxafi aka mata yan lesbian grp ne suka dauki hotonta aka canja mata kayan jikinta aka hada hotonta dana wata yar lesbian din suka rinka watsa hoton suna cewa ga wadannan xasuyi aure. Har hoto ya iso gareta tayita kuka wanda kukan ba amfani Wata tana saka hoto a dp ne saboda a gani ace tayi kyau nasan in an yabi mutum yana jin dadi amma me xai hana in kinyi kwalliyar ki ki dauki hoton ki turawa grp dinku na mata xalla, ko grps din skull dinku tunda nasan baxaki rasaba in sukace kinyi kyau ke kuma shikenan kinji dadi hankalin ki ya kwanta. Wanda wannan dinma barinshi shi yafi alheri wlh wata a grp din maxa da mata take tura hotonta kuma tayi kwalliya, ko batayi kwalliya ba bai daceba balle kuma tayi. Kwalliyan nan sai da Allah ya fada mana iyakar wadanda xasuga kwalliyan mu su 12, ne in dai kika bari,wani ya gani wanda baya cikin 12 din nan to ya kalli masifa ke kuma kinyi kwalliya a bala’i kije ki duba ( suratun nurr shafi na 4 aya ta 31 ). A wata ayar kuma Allah ya kirayi manxonsa yace ….( YAA’AYYUHANNABIYYU QULLI AZAWAAJIKA WA BANAATIKA WANI SAA’IL MUUMININA YUDNIINA ALAYHINNA MIN JALABII BIHINNN.)
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. ILLAR MACE TA SAKA PHOTO PROFILE DINTA
Created at 11/07/17
Category sulaimanibnhujjah

0 Rate upStar
Share: F T G
Comments: ILLAR MACE TA SAKA PHOTO PROFILE DINTA
No Photo
Ibrahim Saminu
11/08/17

Gaskiyane

ABOUT ADMIN
Sulaiman     1
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click to Call MeClick to Sms Me




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 1 user
This Week : 212 user
This Month : 293 user
Total all : 92189 visitorsUnited States
LAST PAGES