Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

BLOG

TAMBAYA MATA ZASU IYA YIN SALLAR JANA'IZA

*MATA ZA SU IYA YIN SALLAR JANA'IZA ?* *Tambaya* Assalamu alaikum, malam ya halatta mata subi sallar jana'iza? saboda na ga wani malami lokacin da aka kashe masa yaya har mata ya tara aka yi musu sallar jana'ixa Ngd malam *Amsa* Wa'alaykumussalam, To dan'uwa ya halatta mata su yi sallar jana'iza, saboda dalilan da suka zo akan sallar jana'iza ba su banbance tsakani mace da namiji ba. Duk nassin da ya zo daga Al'qur'ani ko sunna, to yana hade maza da mata wajan hukunci, in ba'a samu wani dalili ko alama wacce ta fitar da su daga ciki ba . Sannan mata sahabbai sun yiwa Annabi s.a.w. sallah bayan ya mutu, babu kuma wanda ya yi inkarin hakan, sai wannan ya nuna shi ne shari'a. Allah ne mafi sani . *Dr, Jamilu Zarewa*
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. TAMBAYA MATA ZASU IYA YIN SALLAR JANA'IZA
Created at 11/09/17
Category Sulaiman Ibn Hujjah

0 Rate upStar
Share: F T G
This post has no comments - be the first one! TAMBAYA MATA ZASU IYA YIN SALLAR JANA'IZA
ABOUT ADMIN
Sulaiman     1
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click to Call MeClick to Sms Me




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 9 user
This Week : 220 user
This Month : 301 user
Total all : 92197 visitorsUnited States
LAST PAGES

Lamborghini Huracán LP 610-4 t