Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From start
* ibnhujjah img

Ina kuke masu amfani da wayar Android shin kunsan zaku iya fitar da amsar lissafi/math ta hanyar daukan hoton tambayar da wayar android sannan wayar ta fidda muku amsar dede, Abin babu wuya kawai idan kana da wayar android zaka iyayin hakan, sannan android din ya kasance yana da Camera mai kyau, domin kuwa kawai Lissafin zaka Rubuta ajikin Littafi ko wata takarda saika haska da wayarka, nan take zakaga ta baka amsa dede, inde har kayi Rubutun dede to insha Allah zaka samu amsa, yanzu abin da zakuyi kawai ku shiga Link dinnan ku dauko wannan Application mai suna PHOTOMATHS. Download Photo Maths.apk

Bayan kunyi download na wannan application, sai kuyi install dinsa sannan ku budeshi da zarar kun bude saiku duba daga samansa akwai wasu alamomi, to saiku shiga Alamar Camera, da zarar kun shiga zai baku damar daukan tambayar, da kukeso ku, to saiku dauko Littafi ko wani takarda, saiku Rubuta tambayar/lissafin ajiki, sannan saiku haska da wannan application, hmm da zarar kun haska idan ta gama scanning nan take zakuga ta baku amsa, insha Allah. . Allah ya bada sa,a .
2018-07-01 11:58 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 110 user
This Week : 708 user
This Month : 709 user
Total all : 94116 visitors
LAST PAGES

XtGem Forum catalog