Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From start
* ibnhujjah [Android] YADDA ZAKU YANKE WAKA KOKUMA KU HADE WAKA DA WAKA A WAYAR ANDROID ============================
img

Kamar yadda kuke ganin anayin irin wannan wato yanke waka ka yanke iya inda kakeso acikin wakar kokuma karatu sannan kuma ana iya hade waka ko wakoki sauran wayoyin kamar java da symbian suma suna da nasu application din wanda yake bada damar yin wannan aikin, to abin ba iya java da symbian ya tsayaba a android ma zaka iyayin wannan aikin idan kanaso amma saida wani application mai sunaa: MP3 CUTTER AND MERGED.APK kokuma MP3 CUTTER.APK ko MP3 MERGED.APK . Wadannan application dasune ake wannan aikin sabo da haka zaka iya sauko dasu domin yin wannan aikin akan wayarka ta android zaku iya samunsu a play store ko wasu shafukan na yanar gizo. . Allah ya bada sa,a
2018-02-11 11:35 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 102 user
This Week : 700 user
This Month : 701 user
Total all : 94108 visitors
LAST PAGES

Lamborghini Huracán LP 610-4 t