Pair of Vintage Old School Fru

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah DABI'UN DA KUNGIYAR C.A.N TA DORA KIRISTOCI A KANSU:
1. Kungiyar CAN ta dora kiristocin Nigeria a kan munanan dabi'u da yawa; daya daga cikinsu ita ce: tarbiyyantar da su a kan tare manyan hanyoyin Nigeria suna tsaida motoci suna zakulo Musulmin da ke cikin motar suna kashewa a duk lokacin da wani rikici ya faru tsakaninsu da wasu Musulmi a wani guri daban.
2. Tambaya a nan mene ne masu hankali suke tsammanin zai faru a Nigeria kasarmu da muke kauna idan har Musulmi suka maida martani ta irin wannan kazamar hanya da ita CAN ta dora kiristoci a kanta? Ta yadda za su rika datse hanya a kauyukansu da unguwanninsu suna zakulo dukkan wani kirista daga mota suna kashewa?
3. Allah Ka tausaya wa al'ummar Nigeria Ka fidda su daga wannan sharri da kungiyar CAN ta jefa su a cikinsa. Ameen.
2018-06-26 22:57 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 229 user
This Week : 827 user
This Month : 828 user
Total all : 94235 visitors
LAST PAGES