Old school Easter eggs.

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah HUKUNCIN LADANCI A SALLAH ? *Tambaya :*
Assalamu alaikum Malam Meye hukuncin ladanci a sallah haram ne ko in akayi ba laifi ? *Amsa:* Wa alaikum assalam To dan'uwa mutukar liman yana daga murya, to yin ladanci bidi'a ne kamar yadda wasu malaman suka fada. Amma idan liman yana da lalura ko rashin lafiya ko kuma masallacin yana da girma ta yadda dukkan mamu ba za su ji muryarsa ba, to ya halatta, saboda a lokacin da Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya yi rashin lafiya, sayyidina Abubakar ya kasance yana daga murya da kabbara saboda ba'a jin na Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, kamar yadda Bukhari ya rawaito Allah ne mafi sani . *Amsawa* Dr Jamilu Zarewa.
2018-01-11 07:41 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 149 user
This Week : 747 user
This Month : 748 user
Total all : 94155 visitors
LAST PAGES