Insane

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah SIFFOFIN KHAWAARIJ DAGA HADISAN ANNABI SAW

(fitowa ta Daya)
KHAWARIJAWA Matasa ne masu Qananan Shekaru.
[ sahihul Bukhari 5057 ]
KHAWARIJAWA suna kashe Musulmai su ƙyale Kafirai
[ sahihu Muslim 2451 ]
KHAWARIJAWA suna kashe kawunansu da kansu (ta hanƴar Qunan baqin wake).
[ musnad Ahmad 19172 ]
KHAWARIJAWA suna fitowa (suna kai hare-hare) ga mafi alkhairin Qungiyar musulmai.
[ sahihul bukhari : 6933 ]
KHAWARIJAWA suna da Raunin Fahimtar Addini.
[ sahihu Muslim 2456 ]
KHAWARIJAWA daga cikin alamarsu suna askin ƙwaryar molo (Suna aske gashin kan su duka)
[ sahihu muslim 2457 ]
KHAWARIJAWA suna zafafawa a acikin Addini
[ ibnu Abi Asim 930 ]
KHAWARIJAWA sune mafi Sharrin halitta da Halittu
[ sahihu muslim 2469 ]
KHAWARIJAWA daga cikin su dujal zai bayyana
[ Ibnu majah 174 ]
KHAWARIJAWA sallarsu bata wuce maqoshinsu
[ Muslim 2467 ]
ALLAAH YAYI MANA MAGANINSU.
”””’…….”””” zamu cigaba insha Allah
———
2018-01-02 14:37 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 43 user
This Week : 431 user
This Month : 432 user
Total all : 93839 visitors
LAST PAGES