Polaroid

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah 1.Idan misali kana da SIM din Etisalat, Airtel da
kuma MTN, kuma gashi ka wayarka SIM daya
take amfani dashi, kuma kai kana bukatar ka amsa kira daga layikan gaba daya. Ga yadda
zakai du ka dinga amsa kiran layukan, a wayar
taka ta hanyar amfani dalayi 1. - Saka layin da
zaka ajiye a waya, se kadanna **62*lambar layin
da zaka bari awayar#. Misali; kana da M.T.N da
Airtel kuma MTN din kakeso ka bari a wayar to kawai se ka fara sa Aitel din ka
danna**62*Lambar MTN din# send. kana
gamawa se ka cire Airtel din ka sa Kasa MTN
shike nan ka gama duk wanda ya kira Airtel din
naka kiran zai shigo wannan wayar da layin MTN
dinka yake ciki. Idan kuma kana son ka koma karbar kiranka a daya layin kawai sai ka sashi a
wayar ka danna #21# se ka danna madannin
kira/call key shikkenan
.
Allah ya bada sa,a
2018-02-25 15:15 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 98 user
This Week : 696 user
This Month : 697 user
Total all : 94104 visitorsUnited States
LAST PAGES