80s toys - Atari. I still have

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah Assalamu Alaikum,
Barkanku Dai Jama'a, yau zanyi Bayani akan yadda ake dawo da account din facebook da akayi hacking, Ma'ana Aka Sace Shi.

Akwai hanyoyi da dama da ake bi wajen dawo da account na facebook amman zamu dauki wannan kasancewarta mafi sauki.
1. Idan ka tabbatar anyi hacking din account dinka to sai ka shiga wannan link din:
https://www.facebook.com/hacked
Sai ka saka email dinka ko lambar wayarka ko kuma cikakken sunanka na facebook
2. Bayan ka saka zai nuno maka ka sanya password dinka, sai ka sanya password din da ka sani kafin a kwace maka account din.
3. Bayan ka saka zai nuna maka alamar chanja password “reset my password” sai ka shiga.
4. Daga nan zasu nuna maka email wanda ka san tuni hackers sun canja shi ko kuma email dinka ne ma amman yanzu ka manta password din to anan sai ka danna “no longerlonger access to these?”
5. Daga nan zasu nuna maka “Now write your new email address that you want to send the change password linklink” sai ka shiga ka sanya email dinka ko lambarka.
6. Zasu tura maka da code sai ka dauko ka sanya, sannan ka canja sabon password dinka, wani lokacin account din yana dawowa aiki nan take wani lokacin kuma sai bayan awanni 24.
2018-05-13 21:17 (edited 2018-05-13 21:19 by ibnhujjah ) · Reply · (0)
Ibrahim Isa * ibnhujjah Allah Ya Saka Da Alheri
2018-06-18 11:45 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 49 user
This Week : 437 user
This Month : 438 user
Total all : 93845 visitors
LAST PAGES