Ring ring

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From start
* ibnhujjah ZIKIRI ABISA TAFARKIN SUNNAH
Hadisi ya tabbata kuma ya inganta Nana Aisha )r.a( take cewa annabi )saw( ya kasance akoda yaushe yazo kwanciya barci yakan karanta suratul-iklas da falaQ da Nass sau uku-uku sannan ya shafe dukkan inda hannunsa zai-iya kaiwa ajikinsa
Tace hatta alokacinda yake jinyar ajali ni nake karanta masa nake shafe masa dukkan jikinsa
Sahihul-bukhari­ )9/62(
Sahih muslim )3/1,723(
Sannan annabi )saw( ya kasance akoda yaushe kana karanta )AYATUL-KURSIIY­U( aduk sanda ya kwanta akan abun kwanciyarsa )gado(
Har yake cewa
Ma‘ana, annabi yace duk wanda ya karanta AYATUL-KURSIYYU, ayayinda ya kwanta barci, to Allah bazai gushe ba yana bashi tsaro daga sheidanu har sai ya wayi gari shaidan baze kusanceshi ba.
Sahihul-bukhari­ )4/487(
Ayatul-kursiyyu­ Q)cpt,2:vrs,255
Allah yasa mu kiyaye.
2018-04-18 22:27 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 199 user
This Week : 797 user
This Month : 798 user
Total all : 94205 visitors
LAST PAGES