ibnhujjah
MU TATTAUNA MATSALOLINMU MATA
Salamun alaikum wa rahmatullah wa barakatuh barkanmu da wannan lokaci yan uwana mata da muke cure a wannan farfajiyar ta #dakeake
A tsari irin na yau, a jadawalinmu akwai tattauna muhimman batutuwan da suka addabi rayuwarmu da zamantakewarmu da mu’amalarmu gabadaya, ko dai saboda kaucewa karantarwar Alƙur’ani da Sunnah, ko kuma saboda zaƙewa ko wani abu dabam.
A yau gani a tare daku don tattauna batun daya shafi #bara da #hanƙoro da #mutuwarzuciyar
Shin kin yarda;
Mutuwar zuciya da ɗage da hassada ko mugunta, sune suka hana dunƙulewar yankunanmu na arewa waje 1?
Musamman a #siyasance ko a #addinance da kuma a #mu’amalance?
Idan hakane ga ‘yan ƙwarorin tambayoyina a gareki;
1.Me ya haifar da hakan?
2.
Ta yaya zamu warware?
3.
Wane kira ko jan hankali zakiyi ga wadanda suka haifar da wadanda zasuyi warwarar?
Kamar kowanne sati, nice dai taku a kullum
Hadiza Balanti
A madadin ADMINS
#dakeake
IDAN KINA SON SHIGA WANNAN GROUP NA DAKE AKE GLOBAL CONSULTANCY
Aiko da cikakken sunanki da lambarki da inda kike ta wannan lambar;
0812 222 8484