XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAMAMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAM -----+-... Readmore..
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAMAMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAM. ... Readmore..
post An Rubuta Ranar 22/07/18
Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam... Readmore..
1234...555657»

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah ALKHAIRI MAI YAWA DA LADA MAI GIRMA FITOWA TA BIYU-(2) *4-Shin kana son samun lada dubu kuma a kankare maka zunubai guda dubu??* Amsa; Manzon Allah SAW yana cewa; *(Shin yanzu dayanku zai kasa ya gajiya akan samun lada dubu a kowane yini??*sai Sahabbai R.A suka tambaye shi,Ta yaya dayanmu zai sami lada dubu a yini?? Sai Manzon Allah SAW yace; *(Mutum yayi Tasbihi guda dari"Wato yace SUBHANALLAH sau dari",sai a rubuta masa Lada guda dubu kuma a kankare masa laifuka guda dubu)*. @ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ. 5-Shin kana son Allah ya jikanka kuma Rahamar Allah ta sameka?? Amsa Manzon Allah SAW yana cewa; *(Masu jin kai da tausayi suma Allah mai jinkan da rahama yana jinkansa yayi masu Rahama,kuji kai da tausayin bayin Allah da suke kasa,sai wanda yake sama Allah yaji kanku yayi maku Rahama,sunan ZUMINCI an ciro sane daga sunan Allah ARRAHMAN,duk wanda ya sadar da zuminci shima Allah zai sadar da shi,wanda ya yanke zuminci shima Allah zai yanke shi)* @ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ. 6-Shin kana son samun haske daga Juma'a zuwa wata juma'a?? Amsa Manzon Allah SAW yana cewa; *(Dukkan wanda ya karanta suratul Kahfi a ranar juma'a,Allah zai sanya masa wani haske daga wannan juma'ar zuwa wata juma'a)* @ﺻﺤﺤﻪ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ. 7-Shin kana son Allah ya gafarta maka abinda ya gabata na zunubanka?? Amsa Manzon Allah SAW yana cewa; *(Dukkan wanda ya azuminci watan Ramadhana yana mai Imani yana mai kwadayin lada,an gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa)* @ﻣﺘﻔﻖ ﻋﻠﻴﻪ. Allah ne mafi sani. Allah ka bamu ikon aikita aiyukan alkhairi masu yawa tare da kyakkyawar niyya amin.
2018-03-10 08:31 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 187 user
This Week : 187 user
This Month : 960 user
Total all : 186013 visitorsUnited States
LAST PAGES



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: