Ring ring

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAMAMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAM -----+-... Readmore..
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAMAMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAM. ... Readmore..
post An Rubuta Ranar 22/07/18
Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam... Readmore..
1234...555657»

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah 006 DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

FITOWA TA 6
Malam Ya cigaba da bayani akan NAU’O’IN DA’AWAH
.
Yace a lokacin da ma’abota littafi daga nasara suka ce ALLAH Yana da d’a ko d’ayan uku ne, sai Mabuwayi ya mai da musu da martani cikin kausasawa da nuna musu ta6ewarsu a inda yake cewa:
.
.
.
“Kuma suka ce mai rahama ya riki d’a! Lalla haqiqa kunzo da wani abu maigirman muni Sammai suna kusa su tsatstsage saboda shi, kuma Qasa ta kece kuma duwatsu su fad’i suna karyayyu. Domin sunyi da’awar d’a ga mai rahama.” [Maryam:88-91]
.
A wani wajen kuma ALLAH (SWT) Yace:
.
.
.
“Lallai haqiqa wad’anda suka ce ALLAH na ukun uku ne sun kafirta, kuma babu wani abun bautawa face ALLAH guda (d’aya), kuma idan badu hanu ga abunda suke fad’i ba haqiqa wata azaba mai rad’ad’i tana shafar wad’anda suka kafirta daga gare su.” [Ma’idah:73]
.
Amma awaje guda kuma yayinda mushirkan Makkah wad’anda suke rayuwa cikin jahiliyya, suka ce ALLAH ne yake da ‘Ya’ya mata su kuma suke da ‘Ya’ya maza, sai ALLAH Ya mayar musu da martani (bisa la’akari da ilimin su da wayewarsu) inda Yake cewa:
.
.
.
“Shin, kunga Lata da uzza? da manata na ukunsu? Ashe kune da ‘Da namiji, shi (ALLAH) kuma me da d’iya mace? Wannan fa ya zama rabo naqasashshe.” [Najmi:19-22]
.
Mu had’u a FITOWA TA 7 Inshaa ALLAH.
2017-12-18 05:44 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 160 user
This Week : 160 user
This Month : 933 user
Total all : 185986 visitors
LAST PAGES



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: