Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAMAMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAM -----+-... Readmore..
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAMAMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAM. ... Readmore..
post An Rubuta Ranar 22/07/18
Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam... Readmore..
1234...555657»

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah UMURNI DA KYAWAWAN AYYUKA DA HANI ZUWA GA MUNANA
.
Wannan salo ne na da’awah wanda ya qunshi qoqarin fad’akarwa ko tunatarwa ga ‘Yan uwa musulmai don su tsaya akan umurnin ALLAH da kuma nisantar haninsa wajen gudanar da rayuwar su a matsayinsu na musulmai.
.
Aiki mai kyau ko «Ma’aruf» a fuskar harshe shine dukkan abunda mutane suka taru suka amince da Kyan sa, na daga aiki ko halayya, shi kuwa Mummunan aiki kuwa «Munkar» shine akasin kyakykyawan aiki ko halayya a idon jamhurin masu hankali, amma harshen shari’ah «Ma’aruf» ya tattara dukkan ayyukan alkhayrin da ALLAH Yayi umurni da aikatawa bisa koyarwar littafin ALLAH da sunnar Manzonsa (Sallallahu Alaihi Wasallam), wato dukkan abunda ya qunshi aikin ‘da’a zuwa ga ALLAH da kusantarsa tare da kuma kyautatawa ga bayinsa. Shi kuma «Munkar» shine abunda ya kasance kishiyar Ma’aruf.
.
Saboda haka Umurni da kyawawan aiki da hani da munana ya had’a da dukkan abunda ALLAH Ya umurci bayinsa na Wajibai, Sunnoni, Mustahabbai, Mandubai da kuma hani akan dukkan abunda Shari’ah ta qyamata ya kuma sa6a mata.
.
Aikin Umurni da kyawawan aiki da hani zuwa ga munana shine muhimmin aikin Annabawa da wad’anda suka bi su da kyautatawa.
.
Aiki ne wanda ya kasance tilas akan dukkan al’ummomi, ALLAH (SWT) Ya bada umurni qarara akan gabatar da wannan aiki a tsakanin al’ummar Musulmai, musamman na wannan zamani wato al’ummar Manzon ALLAH Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam), kamar yadda yazo acikin littafin ALLAH Maigirma cewa:
.
.
“Kuma wata jama’a daga cikinku, su kasance suna kira zuwa ga alkhayri, kuma suna umurni da alkhayri, kuma suna hani daga abunda ake ‘Ki, kuma wad’annan sune masu cin nasara.” [Ali-imran: 104]
.
Wannan aiki ne da aka aza kan al’umma a dunqule da d’aid’aikun jama’a da kuma jagororin mutane.
.
Mu had’u a FITOWA TA 9 Inshaa ALLAH.
WALLAFAR: SHEIKH ALIYU SA’EED GAMAWA
2017-12-18 06:10 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 230 user
This Week : 230 user
This Month : 1003 user
Total all : 186056 visitors
LAST PAGES

Polaroid



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: