XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAMAMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAM -----+-... Readmore..
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAMAMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAM. ... Readmore..
post An Rubuta Ranar 22/07/18
Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam... Readmore..
1234...555657»

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah DA’AWAH TA HANYAR AIKIN HISBAH
.
Wannan wani nau’i ne na aikin da’awah, a inda ake buqatar wani yanki na jama’a ko hukuma ta Musulunci su Samar da tsarin tabbatar da Umurni da kyawawan aiki da hani zuwa ga munana a aikace ta hanyar da saqonni zuwa ga al’umma zai isa da tsayuwa akan su bisa tsarib tausasawa ko tunatarwa gwargodon yadda hali ya kasance.
.
Hisbah a harshen shari’ah kamar yadda Imamu Mawardi ya fassara tana nufin yin Umurni da kyawawan aiki a yayin da barin (aikata kyawawan aikin) ya bayyana acikin al’umma da kuma hana munanan ayyuka ayayin da aikata su ya bayyana tare kuma da Samar da maslaha a tsakanin mutane.
.
Bisa ma’anar Hisbah da ya gabata zamu fahimci cewa wannan aiki ne da ya tattara maganan harshe da kuma aiwatarwar ga66ai a lokacin da ayyukan ma’aruf suka yi karanci sannan kuma munana ayyuka suka bayyana qarara acikin al’ummar musulmi.
.
Amma ana buqatar wannan nau’i na da’awah ya kasance qarqashin wani jagoranci, musamnan daga 6angaren mahuunta saboda ya zama wani tsari na bin doka.
.
Don haka malamai suka shard’anta cewa dole ne d’an hisbah ya kasance yana qarqashin ingantaccen tsarin shugabanci, wato ya zama shugaban al’umma (kamar gwamnati) ko na’ibinsa ne ya nad’a shi don gudanar da wannan aiki.
.
Amma mutum ba zai yi gaban kansa ba ya shiga cikin al’umma yana tabbatar da bin dokokin Musulunci bisa tursasawa ba tare da kasancewa a qarqashin jagorancin hukuma ba, domin yin haka yana iya haifar da 6arna ta hanyar ku6ucewar bin doka da tashin hankali, alhali addinin Musulunci bai amince da musayar 6arna da wata 6arna ba.
.
Mu had’u a FITOWA TA 11 Inshaa ALLAH.
WALLAFAR: SHEIKH ALIYU SA’EED GAMAWA.
.
2017-12-18 06:31 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 165 user
This Week : 165 user
This Month : 938 user
Total all : 185991 visitors
LAST PAGES



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: