Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAMAMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAM -----+-... Readmore..
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAMAMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAM. ... Readmore..
post An Rubuta Ranar 22/07/18
Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam... Readmore..
1234...555657»

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah *KARAWA AMARYA YAWAN KWANAKI, SABODA HONEY MOON ?* *Tambaya:* Assalamu alaikum malam Tambaya meye hukuncin mutumin da yana da mata sai yayi amarya sai yayi mata visa suka tafi wata kasa wata daya a matsayin honey moon, to meye hukuncin daya matar, ya zalumceta kenan? *Amsa:* Wa alaikum assalam To dan'uwa Anas RA ya rawaito cewa : "Yana daga cikin sunna In mutum ya auri budurwa kuma yana da wata matar, ya yi mata kwana bakwai, in kuma bazawara ce kwana uku" kamar yadda ya zo a Sunanu Attirmizi a hadisi mai lamba ta : 1139, wannan sai ya nuna kari akan haka ya sabawa sunna . Amma Idan Uwar gida ta bada izni ya halatta ayi kari akan haka, tun da ya halatta mace ta sarayar da hakkinta na kwana, kamar yadda Saudatu ta bawa Nana A'isha kwananta, lokacin da girma ya zo mata, ta ga Annabi s.a.w. bai damu da ita ba sosai, kamar yadda Bukhari ya rawaito a hadisi mai lamba ta: 4914, wannan sai ya nuna halaccin sarayar da hakkin kwana, da yiwuwar yiwa amarya kari idan uwar gida ta yarda. Allah mafi sani *Amsawa*✍ZAREWA*
2018-02-01 21:41 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 10 user
This Week : 265 user
This Month : 1038 user
Total all : 186091 visitorsUnited States
LAST PAGES

Polly po-cket



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: