Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAMAMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAM -----+-... Readmore..
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAMAMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAM. ... Readmore..
post An Rubuta Ranar 22/07/18
Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam... Readmore..
1234...555657»

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah *_MACEN DAKE DA WUYAR SAMU A YAU_*
.
.
.
Ya kamata mu sani cewa mace daya ce a duniya take da wuyar samu, amma idan ka samu irinta, kada ka kuskura ka rabu da ita.
.
.
Ya halatta ka auri mace fiye da daya, amma ka sani, mace daya ce kawai, ta ke yin tasiri a rayuwa, wacce ranka kullum zai kasance a kanta.
.
.
Babbar tambaya a nan ita ce, wacece wannan dayar?
.
.
Ita ce wadda duk ɗa namiji yake muradin samu a rayuwarsa, ita ce wadda ke koyi da rayuwar Shugabar matan duniya kuma diya ga Rasulallahi (S.A.W), wato *Nana Fatima* (Allah Ya kara mata yarda). Haka kuma ita ce wadda kowace mace take fata ta zama.
.
.
*_Ga siffofinta guda goma, kamar haka:-_*
1. Matar da ta yarda ita mace ce, don haka ta tanadi duk abin da ake bukata a wajan mace.
2. Mace mai hikma da azanci, wacce ta karanci mijinta da kyau, kuma take kaucewa duk abin da zai haddasa matsala a tsakaninsu.
3. Mace mai taushin hali da nutsuwa, wacce miji yake jin nutsuwa, idan yana tare da ita.
4. Mace da kudi bai dame ta ba, ita mijinta kawai take so, ko da akwai ko babu.
5. Mace mai hakuri da juriya, babu gunaguni, babu mita, da kai kara ga iyaye ko kawaye.
6. Macen da ta dauki kanta likita, mijinta mara lafiya, domin ya sami kulawa, ta musamman da riritawa.
7. Mace mai saurin daukar ishara, tana gane shiru da magana, da motsi da yanayin shigowa da fita, samu da rashi da kuma yanayin da ake ciki a duniya ko a gari.
8. Mace mai sakakkiyar zuciya, mara kulli da ramuwa.
9. Mace mai karawa miji kuzari da karfin hali, a kan kyawawan manufofinsa.
10. Mace mai rikon amanar aure, da soyayya ga mijinta kawai.
Allah ya azurta mu da Mata na Gari.
Daga:- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
2018-07-11 08:32 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 21 user
This Week : 21 user
This Month : 303 user
Total all : 185356 visitorsUnited States
LAST PAGES

The Soda Pop



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: