Pair of Vintage Old School Fru

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAMAMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAM -----+-... Readmore..
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAMAMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAM. ... Readmore..
post An Rubuta Ranar 22/07/18
Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam... Readmore..
1234...555657»

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah WAJIBI NE A KAN MALAMAI SU RIKA YIN UMURNI DA BIN UMURNIN ANNABI:
1. Wajibi ne a kan Malamai su tashi tsaye su rika umurtan Mutane da bin umurnin Manzon Allah mai tsira da amincin Allah cikin mas'alolin Aqidah, da Ibadah, da kuma Mu'amalah. 2. A duk inda aka tarar da cewa umurnin Manzon Allah ya saba da umurnin wani mutum da ake girmamawa a cikin Al'ummah, to dole ne a yi watsi da nasa umurnin a koma a bi umurnin shi Manzon Allah mai tsira da amincin Allah. Wannan shi ne Musulunci. 3. Al-Haafiz Bin Rajab ya ce a cikin littafinsa: Al-Hikamul Jadiiratu Bil Izaa'ah shafi na 12:- ))((. Ma'ana: ))Abin da yake wajibi a kan duk wanda umurnin Manzon Allah mai tsira da amincin Allah ya riske shi, ya kuma gane shi, to sai ya bayyana shi ga Al'ummah, ya yi musu nasiha, ya umurce su da bin umurnin shi; ko da hakan ya saba wa ra'ayin wani babba daga cikin Al'ummah; domin umurnin Manzon Allah mai tsira da amincin Allah shi ya fi cancantar a girmama a kuma yi koyi da shi a kan ra'ayin dukkan wani wanda ake girmamawa da ya saba wa umurninsa cikin sashin al'amura ta hanyar kure((. Allah muke roko da Ya sanya al'amuranmu cikin shiriya har kullum. Ameen.
Dr Jalo Jalingo.
2018-02-05 08:36 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 116 user
This Week : 116 user
This Month : 889 user
Total all : 185942 visitors
LAST PAGES



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: