XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAMAMFANIN KUBEWA A JIKIN DAN ADAM -----+-... Readmore..
post An Rubuta Ranar 23/07/18
AMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAMAMFANIN ZAITUN DA MAN ZAITUN GA DAN ADAM. ... Readmore..
post An Rubuta Ranar 22/07/18
Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam... Readmore..
1234...555657»

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah YAWAITA ISTIGHFARI YANA MAGANIN MUNAFINCI

Wani mutun ya zo ga Huzaifata رضي الله عنه,sai yace da shi;"Ya Baban Abdillah,ina tsoran kada na zama munafiki".

Sai Huzaifah yace dashi;
*"Shin kanayin sallar nafila idan ka kebe ka kadai babu wanda yake ganinka??kuma kuma kana yin Istighfar da tuba idan kayi zunbi??"*

Sai yace da shi;Eh.
Sai Huzaifa yace da shi
*"Ka tafi matuqar kana haka Allah bazai sanyaka ba cikin muna fukai ba"*
@الترغيب والترهيب (1/167)

Wani daga cikin magabata ya fadawa Malaminsa cewa;
"Ni ina yawan zunubi" sai yace masa to;
*"Ka riqa tuba idan kayi laifi"*

Sai yace"Sannan na sake komawa bayan na tuba"sai yace masa:
*"ka tuba*

Sai yace"Sannan na sake komawa bayan na tuba"sai yace masa:
*"ka tuba*

Sai yace"Sannan na sake komawa bayan na tuba"sai yace masa:
*"ka tuba*

Sai yace"Sannan na sake komawa bayan na tuba"sai yace masa:
*"ka tuba*

Sai yace duk lokacin da kayi zunubi to ka tuba,hakan yana sanya shaidhan baki ciki saboda zaka sami rahama Allah ta hanyar tubanka.
@فتاوى ابن تيمية 492/7

Wani Mutum ya kai koke zuwa ga Imam Mujaahid رحمه الله,sai yace;Ina yawan zunubi da aikata sabon Allah,wani magani zaka bani??

Sai yace da shi;
*"Ina ka manta da abinda yake wanke zunubai baki daya,ka yawaita tuba da istighfari*.
@الزهد للأمام احمد455

Imam Sa'ady رحمه الله yana cewa:
*(Idan Allah ya yarda da bawa,sai ya karbi aikinsa duk kankantarsa,sai ya gafarta masa da gafara mai yawa saboda yawan istighfarinsa...."*
@تيسير اللطيف المنان 48/1

Ibn Qayyim رحمه الله yace:
*"Dukkan wanda yake da himma wajan yawan tuba da istighfari,hakika ya sami shiriya mai girma"*
@اغاثة اللهفان (954/2)

Ibn Taimiya رحمه الله yana cewa;
*"Sha'awa da fishi sune ma buden sabon Allah,amma istighfari da tuba sune kofar alkhairi duniya da lahira"*.
@الايمان 192

Ibn Aunin رحمه الله yana cewa;
*"Yawan aiki baya nuna ka sami kubuta domin baka sani ba ko Allah ya karbi aiyukan ko bai karba,kuma kada ka kayi sakaci da zunubanka baka sani an gafarta maka ko ba'a gafarta maka ba,ka riqe ikhlasy a cikin aiyukan ka da Tuba da istighfari"*
@التوبه لأبن ابي الدنيا (73)

Allah ka bamu ikon tuba daga dukkan laifukanka tare da yawaita neman gafara wato istighfari.
2018-06-22 13:27 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 20 user
This Week : 118 user
This Month : 200 user
Total all : 185253 visitors
LAST PAGES



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: