XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS

LAFAZIN SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM GAMEDA MAULIDI

LAFAZIN SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM GAMEDA MAULIDI
LAFAZIN MARGAYI SHEIKH JA’AFAR MAHMUD ADAM (R) GAME DA MAULUDI . Malam yaci gaba da cewa: . “Shi yasa lokacin da muke musu da wadansu yan uwa kan batun MAULIDI MAULIDI MAULIDI muka ce duk abune mai sauqi da AKHADAREE da ISHIMAWEE da IZIYYAH da RISALA da ASKAREE da MUKHUTASAR, wadannan duk littattafai ne na koyon addini da mu da ku duk muna koyon addini a cikin su amma babu daya daga cikin su da ya kawo BABI KO FASALI NA MAULIDI. . Yanzu muna neman illa da tasa basu kawo ba, shin sun yi mantuwa ne? Sun jahilta ne? Ko ko ba addini ba ne don haka ba su kawo ba??? . Saboda haka cikin wadannan dole ayi daya ko dai ya kasance mantuwa sukayi? ko ko ilimin su ne bai kai ba? Koko a fahimtar su shi din ba addini ba ne? Shiyasa basu kawo shi ba?” . Mallam har ya rasu baku kawo masa wadannan amsoshin ba, to mu har yanzu muna jira ku kawo mana, idan har kun gagara kawowa to muna kiran ku da kuji tsoron Allah ku dawo kubi karantarwar Alqur’ani da Sunnar Annabi (saw) sai ku samu hutu a rayuwar ku ta duniya da lahira. . YA ALLAH KA JIQAN SHEIKYA ALLAH KA JIQAN SHEIKH JAFAR
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. LAFAZIN SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM GAMEDA MAULIDI
An Rubuta Ranar 08/11/17
Category :- sulaimanibnhujjah

0 Rate upStar
Share: F T G
Jawabi LAFAZIN SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM GAMEDA MAULIDI
No Photo
Muhammad Abubakar
07/02/18

Allah Akbar, Allah Yaji Kan Malam.

Photo
Ameenjibga
20/05/18

Allah yajikansa dagafara Allah karahamshesa ameen


SUNNAH
* SUNNAH (40/42)
Yadanganci Hadisan Annabi (s a w) Da Bin Tafarkinsa, Allah Ya Kara Tabbatar Da Mu Akan Sunnah.
RUBUTUTTUKAN MALUMA
* Dr Ibrahim Jalo Jalingo (10/11)
Rubututtuka , Daga Dr. Ibrahim Jalo Jalingo.
* Dr. Jamilu Zarewa (136/142)
Fatawowi Daga Dr. Jamilu Zarewa
* Dr. Mansur Ibrahim Sokoto (10/10)
Rubutuka, Daga Dr. Mansur Ibrahim Sokoto
* Sheikh Aliyu Said Gamawa (2/2)
Rubutuka Daga, Sheikh Aliyu Said Gamawa
BIDI'A
* BIDI'A (17/19)
Bidi'a Shine Abin Da Manzon Allah (s a w) Bai Yarda Da Shi Ba. Allah Ya Tsaremu Daga Tsarrin Bidi'a.
ISLAMIC
* ISLAMIC (42/43)
Bangaren Addinin Musulunci, Hukunce - Hukuncen Addinin Musulunci Da Sauransu.
BANGAREN MATA
* BANGAREN MATA (29/29)
Domin Hukunce - Hukunce Da Suka Shafi 'yan Uwa, Iyaye Mata. A Shari'a
BANGAREN WEBSITE
* BANGAREN WEBSITE (6/13)
Domin Koyarda Website Da Blog Kamar, Wordpress, Xtgem, Blogger,
INTERNET & ANDROID
* INTERNET & ANDROID (12/14)
Kamar Fasahar Internet ,Android, Java, Da Sauran Abubuwan Da Suka Shafi Yanar Gizo.

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 5 user
This Week : 143 user
This Month : 225 user
Total all : 185278 visitors
LAST PAGES



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: