XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS

ALKUR'ANI MAGANAR ALLAHNE KUMA WAHAYINSANE

ALKUR’ANI MAGANAR ALLAH CE KUMA WAHAYIN SHI: 1. Ba a siffanta Alkur’ani Mai girma da cewa: Shi halitta ce, ko kuwa shi mai halitta ne ba, a’a abin da ake cewa game da shi shi ne: Alkur’ani Mai girma magana ce ta Allah, kuma wahayi ne naSa, wannan shi ne mazhabar Magabata; Imam Malik da waninsa. 2. Imam Husain Al-Bagwiy ya ce cikin littafinsa Sharhus Sunnah 1/186:- (()). Ma’ana: ((Magabatan wannan Al’ummah tare da Malaman Sunnah sun tafi a kan cewa: Alkur’ani Maganar Allah ce kuma wahayin Shi, sam ba mai halitta ba ne ba kuma wanda a ka halitta shi ba ne. Maganar cewa Alkur’ani halitta ce bata ce, kuma bidi’ah, babu mutum daya a zamanin Sahabbai da Tabi’ai Allah Ya yi musu rahama da ya taba hurta wannan maganar)). 3. Imamul Baihaqiy ya ruwaito cikin Sunan Athari na 21,415 daga Yahya Bin Khalaf Al-Muqri ya ce:- ((: : : )). Ma’ana: ((Na kasance a gurin (Imam) Malik Dan Anas, sai wani mutum ya zo ya ce: Me kake cewa game da mutumin da yake cewa: Alkur’ani halitta ce? Sai (ya amsa) ya ce: Zindiki ne kafuri ku kashe shi)). 4. Imamuz Zahbiy ya ce a cikin littafin “Mukhtasarul Uluwwi Lil Aliyyil Gaffar” shafi na 75: Maimuun Bin Yahya Al-Bakriy ya ce:- ((: )). Ma’ana: ((Malik ya ce: Duk wanda ya ce Alkur’ani halitta ce, to a neme shi da ya tuba, in ya tuba shi ke nan, in kuma bai tuba ba sai a sare wuyansa)). Allah muke roko da Ya tausaya mana Ya tsare mu daga fadawa cikin bidi’o’in Mu’utazilawa, da ma sauran bidi’o’in. Ameen.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. ALKUR'ANI MAGANAR ALLAHNE KUMA WAHAYINSANE
An Rubuta Ranar 08/11/17
Category :- Sulaiman Ibn Hujjah

0 Rate upStar
Share: F T G
Jawabi ALKUR'ANI MAGANAR ALLAHNE KUMA WAHAYINSANE
No Photo
Muhammad Ishaq
09/11/17

Gaskiyane Sulaiman Allah Ya Temaka


SUNNAH
* SUNNAH (40/42)
Yadanganci Hadisan Annabi (s a w) Da Bin Tafarkinsa, Allah Ya Kara Tabbatar Da Mu Akan Sunnah.
RUBUTUTTUKAN MALUMA
* Dr Ibrahim Jalo Jalingo (10/11)
Rubututtuka , Daga Dr. Ibrahim Jalo Jalingo.
* Dr. Jamilu Zarewa (136/142)
Fatawowi Daga Dr. Jamilu Zarewa
* Dr. Mansur Ibrahim Sokoto (10/10)
Rubutuka, Daga Dr. Mansur Ibrahim Sokoto
* Sheikh Aliyu Said Gamawa (2/2)
Rubutuka Daga, Sheikh Aliyu Said Gamawa
BIDI'A
* BIDI'A (17/19)
Bidi'a Shine Abin Da Manzon Allah (s a w) Bai Yarda Da Shi Ba. Allah Ya Tsaremu Daga Tsarrin Bidi'a.
ISLAMIC
* ISLAMIC (42/43)
Bangaren Addinin Musulunci, Hukunce - Hukuncen Addinin Musulunci Da Sauransu.
BANGAREN MATA
* BANGAREN MATA (29/29)
Domin Hukunce - Hukunce Da Suka Shafi 'yan Uwa, Iyaye Mata. A Shari'a
BANGAREN WEBSITE
* BANGAREN WEBSITE (6/13)
Domin Koyarda Website Da Blog Kamar, Wordpress, Xtgem, Blogger,
INTERNET & ANDROID
* INTERNET & ANDROID (12/14) On: 1
Kamar Fasahar Internet ,Android, Java, Da Sauran Abubuwan Da Suka Shafi Yanar Gizo.

Online: Guests: 2




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 38 user
This Week : 194 user
This Month : 476 user
Total all : 185529 visitors
LAST PAGES



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: