Ring ring

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS

MANZON ALLAH YA SIFFANTA NANA AISHA DA CEWA ITA AHLUL BAITI CE

MANZON ALLAH YA SIFFANTA NANA A'ISHA DA CEWA ITA AHLUL BAITI CE A lokacin da batattun 'yan Shi'ah suke kafirta Nana A'isha suke la'antar ta, a kuma lokacin ne Shari'ar Musulunci take siffanta ta da cewa ita Ahlul Baiti ce! Allah Ka shiriyar da batattun cikinmu. Imamul Bukhariy ya ruwaito Hadithi na 2637, da Imamu Muslim hadithin na 2770, da Imam Ahmad Hadithi na 25,664, da Imamul Baihaqiy Hadithi na 20,386 daga Nana A'isha Allah Ya kara mata yarda ta ce: a lokacin da wadanda suka yi mata sharrin cewa ta yi zina:- ((: . : . : ! )). Ma'ana: ((Sai Manzon Allah mai tsira da amincin Allah ya kira Aliyyu da Usamah a lokacin da Wahayi ya yi jinkiin zuwa yana mai neman shawararsu game da rabuwa da iyalinsa; amma shi Usamah sai ya ce: iyalinka ce ita, kuma ba mu san wani abu ba in banda alheri. Bareerah kuwa sai ta ce: babu wani abu na nakasa da nake gani tare da ita in banda kasancewarta wata yarinya mai karancin shekaru wacce take barci ta bar kullun garin gurasa har awakin gida su rika zuwa suna cin sa. Sai Manzon Allah mai tsira da amincin Allah ya ce: Wane ne zai gamsar da mu har mu karbi uzurin mutumin nan da labarin cutarwarsa ga Ahlu baitina ya zo mini! Wallahi ni ban san wani abu ba game da iyalina in banda alheri. Tabbas sun ambaci wani mutum ni dai babu abin da na sani game shi in ba alheri)). Allah muke roko da Ya taimaka wa al'ummarmu Ya cusa musu kyamatar bidi'ar Shi'ah cikin zukatansu. Ameen.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. MANZON ALLAH YA SIFFANTA NANA AISHA DA CEWA ITA AHLUL BAITI CE
An Rubuta Ranar 09/11/17
Category :- Sulaiman Ibn Hujjah

0 Rate upStar
Share: F T G
Babu Jawabi A Wannan Darasin, Ya Kamata Ka Rubuta. Jawabi AQarkashin: MANZON ALLAH YA SIFFANTA NANA AISHA DA CEWA ITA AHLUL BAITI CE

SUNNAH
* SUNNAH (40/42)
Yadanganci Hadisan Annabi (s a w) Da Bin Tafarkinsa, Allah Ya Kara Tabbatar Da Mu Akan Sunnah.
RUBUTUTTUKAN MALUMA
* Dr Ibrahim Jalo Jalingo (10/11)
Rubututtuka , Daga Dr. Ibrahim Jalo Jalingo.
* Dr. Jamilu Zarewa (136/142)
Fatawowi Daga Dr. Jamilu Zarewa
* Dr. Mansur Ibrahim Sokoto (10/10)
Rubutuka, Daga Dr. Mansur Ibrahim Sokoto
* Sheikh Aliyu Said Gamawa (2/2)
Rubutuka Daga, Sheikh Aliyu Said Gamawa
BIDI'A
* BIDI'A (17/19)
Bidi'a Shine Abin Da Manzon Allah (s a w) Bai Yarda Da Shi Ba. Allah Ya Tsaremu Daga Tsarrin Bidi'a.
ISLAMIC
* ISLAMIC (42/43)
Bangaren Addinin Musulunci, Hukunce - Hukuncen Addinin Musulunci Da Sauransu.
BANGAREN MATA
* BANGAREN MATA (29/29)
Domin Hukunce - Hukunce Da Suka Shafi 'yan Uwa, Iyaye Mata. A Shari'a
BANGAREN WEBSITE
* BANGAREN WEBSITE (6/13)
Domin Koyarda Website Da Blog Kamar, Wordpress, Xtgem, Blogger,
INTERNET & ANDROID
* INTERNET & ANDROID (12/14)
Kamar Fasahar Internet ,Android, Java, Da Sauran Abubuwan Da Suka Shafi Yanar Gizo.

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 22 user
This Week : 173 user
This Month : 255 user
Total all : 185308 visitorsUnited States
LAST PAGES



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: