80s toys - Atari. I still have

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS

Shugaban Kungiyar Izala ta Jihar Plateau Ustaz Ibrahim Barikin Ladi Ya Koma Gida Yana Cikin Iyalansa A Yanzu Haka.

Shugaban Kungiyar Izala ta Jihar Plateau Ustaz Ibrahim Barikin Ladi Ya Koma Gida Yana Cikin Iyalansa A Yanzu Haka.
Godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai Daga Ibrahim Baba Suleiman A yanzun nan muka samu labarin shugaban kungiyar Izala ta jihar Plateau ustaz Ibrahim Barikin Ladi ya koma gida yana cikin iyalansa a yanzu haka. Lamarin ya faru ne bayan sa'ar juyawa baya da yayi Allah ya taimake shi ya fita a guje kuma yayi sa'ar shiga wata makarantar 'yan sanda (Staff Collage) inda ya samu mafaka a wajen. A zantawar da wakilin mu Ibrahim Baba Suleiman yayi da shi, ya tabbatar mana cewa Allah ya kwace shi, ya dawo dashi cikin iyalansa, amma duk wayoyinsa suna hannun 'yan ta'addan, kuma an kashe mutum biyu cikin jami'an tsaron da yake tare dasu. Ustaz Ibrahim Barikin Ladi ya kuma ce a isar masa da dubun dubatan gaisuwa ga Al'umma wadanda sukayi ta aike masa da addu'oi, kuma Allah ya karba dan gashi ya tsira da ransa. Jama'a kuma Allah ya saka muku da alkhairi.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. Shugaban Kungiyar Izala ta Jihar Plateau Ustaz Ibrahim Barikin Ladi Ya Koma Gida Yana Cikin Iyalansa A Yanzu Haka.
An Rubuta Ranar 25/06/18
Category :- LABARAI , Sanarwa

0 Rate upStar
Share: F T G
Babu Jawabi A Wannan Darasin, Ya Kamata Ka Rubuta. Jawabi AQarkashin: Shugaban Kungiyar Izala ta Jihar Plateau Ustaz Ibrahim Barikin Ladi Ya Koma Gida Yana Cikin Iyalansa A Yanzu Haka.

SUNNAH
* SUNNAH (40/42)
Yadanganci Hadisan Annabi (s a w) Da Bin Tafarkinsa, Allah Ya Kara Tabbatar Da Mu Akan Sunnah.
RUBUTUTTUKAN MALUMA
* Dr Ibrahim Jalo Jalingo (10/11)
Rubututtuka , Daga Dr. Ibrahim Jalo Jalingo.
* Dr. Jamilu Zarewa (136/142) On: 1
Fatawowi Daga Dr. Jamilu Zarewa
* Dr. Mansur Ibrahim Sokoto (10/10)
Rubutuka, Daga Dr. Mansur Ibrahim Sokoto
* Sheikh Aliyu Said Gamawa (2/2)
Rubutuka Daga, Sheikh Aliyu Said Gamawa
BIDI'A
* BIDI'A (17/19)
Bidi'a Shine Abin Da Manzon Allah (s a w) Bai Yarda Da Shi Ba. Allah Ya Tsaremu Daga Tsarrin Bidi'a.
ISLAMIC
* ISLAMIC (42/43)
Bangaren Addinin Musulunci, Hukunce - Hukuncen Addinin Musulunci Da Sauransu.
BANGAREN MATA
* BANGAREN MATA (29/29)
Domin Hukunce - Hukunce Da Suka Shafi 'yan Uwa, Iyaye Mata. A Shari'a
BANGAREN WEBSITE
* BANGAREN WEBSITE (6/13)
Domin Koyarda Website Da Blog Kamar, Wordpress, Xtgem, Blogger,
INTERNET & ANDROID
* INTERNET & ANDROID (12/14)
Kamar Fasahar Internet ,Android, Java, Da Sauran Abubuwan Da Suka Shafi Yanar Gizo.

Online: Guests: 2




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 104 user
This Week : 104 user
This Month : 877 user
Total all : 185930 visitorsUnited States
LAST PAGES



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: