Sheikh Ali Mustapha Maiduguri ya zama cikakken Dakta (Doctor)
Kungiyar JIBWIS tana taya daya daga cikin manyan Malamanta, sakataren majalisar Malamai ta kasa, Sheikh Dr. Ali Mustapha Maiduguri, murnar kammala karatunsa na PhD a fannin (Arabic grammar) a jami'ar jihar Nasarawa a tarayyar Naijeriya.
Muna addu'an Allah ya sanya alkhairi a wannan karatu, yasa al'ummar musulmai su amfana da shi.
.....Dakta Ali Mustafa Maiduguri
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.
Sheikh Ali Mustapha Maiduguri ya Zama Cikakken Dakta (Doctor)An Rubuta Ranar 27/06/18
Category :-
LABARAI
0
Rate upStar
Share: