Duck hunt

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS

Shugaban JIBWIS a Najeriya Shekih Abdullahi Bala Lau ya ce abu ne mai muhimmanci ga jagororin Najeriya su rika dagewa wajen hukunta duk wanda a ka samu da hannu wajen tada fitina duk girman matsayin sa a al’umma.

Shugaban JIBWIS a Najeriya Shekih Abdullahi Bala Lau ya ce abu ne mai muhimmanci ga jagororin Najeriya su rika dagewa wajen hukunta duk wanda a ka samu da hannu wajen tada fitina duk girman matsayin sa a al’umma.
Shugaban JIBWIS a Najeriya Shekih Abdullahi Bala Lau ya ce abu ne mai muhimmanci ga jagororin Najeriya su rika dagewa wajen hukunta duk wanda a ka samu da hannu wajen tada fitina duk girman matsayin sa a al’umma. Sheikh Bala Lau wanda ya ke sharhi kan sanarwar da fadar gwamnatin Najeriya ta hannun Garba Shehu ta fitar mai nuna akwai hannun wasu ‘yan siyasa a fitinar manoma da makiyaya, ya ce hukunta asalin masu daukar nauyin fitinar ce zai kawo karshen zaman zullumi da mutane ke yi a birane da kauyuka. Malamin wanda ya yabawa matakan da gwamnatin ta dauka wajen kwantar da fitinar Boko Haram, ya bukaci shugaban majalisar wakilai da na dattawa su duba bayanin da dan majalisa Ahmed Idris ya yi da ke cewa akwai makaman da a ka shigo da su Filato a ka rabawa wasu ‘yan siyasa baya ga horar da wasu mutum 300 daga wata cibiyar Isra’ila don zama ashanar kunna fitina “Idan madatsar ruwa ta yi ambaliya rufe ta a ke yi tukun don ruwan ya dakata ba wai share ruwan da ya malala ba” inji Malamin da ke nufin a kama masu daukar nauyin fitina don hakan ne zai sanya wadanda a ke amfani da su su sauya sana’a. Jibwis Nigeria - English Version JIBWIS CHAIR SHEIKH LAU CHARGES GOVERNMENT ON ARREST/PROSECUTION OF PERPETRATORS OF CRIME IN NIGERIA In a statement released by the office of the National Chairman of Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Iqamatis Sunnah at its headquarters in Abuja, SHEIKH Abdullahi Bala Lau laments on the urgency of Nigeria leaders to stand firm on ending violence and criminal activities by ensuring arrest and prosecution of perpetrators of crime in the country. SHEIKH Lau was reacting to the statement made by the SSA Media to the President, Malam Garba Shehu indicating that the federal government has evidence that some politicians are behind the recent killings of innocent Nigerian citizens. While hiding under the Fulani/Herdsmen crises, uncultured politicians in the country are taking advantage of the situation to disrupt our collective peace. The Islamic leader while commending FG's commitment to ending all forms of violence in the country as exemplified in the Boko Haram crises calls on government to investigate the allegations of arms smuggling and training of over 300 armed gangs in Plateau state as preparorory to an unstable environment. In the opinion of SHEIKH LAU, investigating this assertions raised by Hon. Ahmed Idris in the NASS would solve a lot of problems by the Will of Allaaah. SHEIKH Abdullahi Bala Lau describes the situation as alarming and calls for urgent attention by all stakeholders. ©JIBWIS NIGERIA, 1439/2018
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. Shugaban JIBWIS a Najeriya Shekih Abdullahi Bala Lau ya ce abu ne mai muhimmanci ga jagororin Najeriya su rika dagewa wajen hukunta duk wanda a ka samu da hannu wajen tada fitina duk girman matsayin sa a al’umma.
An Rubuta Ranar 11/07/18
Category :- LABARAI

0 Rate upStar
Share: F T G
Babu Jawabi A Wannan Darasin, Ya Kamata Ka Rubuta. Jawabi AQarkashin: Shugaban JIBWIS a Najeriya Shekih Abdullahi Bala Lau ya ce abu ne mai muhimmanci ga jagororin Najeriya su rika dagewa wajen hukunta duk wanda a ka samu da hannu wajen tada fitina duk girman matsayin sa a al’umma.

SUNNAH
* SUNNAH (40/42)
Yadanganci Hadisan Annabi (s a w) Da Bin Tafarkinsa, Allah Ya Kara Tabbatar Da Mu Akan Sunnah.
RUBUTUTTUKAN MALUMA
* Dr Ibrahim Jalo Jalingo (10/11)
Rubututtuka , Daga Dr. Ibrahim Jalo Jalingo.
* Dr. Jamilu Zarewa (136/142)
Fatawowi Daga Dr. Jamilu Zarewa
* Dr. Mansur Ibrahim Sokoto (10/10)
Rubutuka, Daga Dr. Mansur Ibrahim Sokoto
* Sheikh Aliyu Said Gamawa (2/2)
Rubutuka Daga, Sheikh Aliyu Said Gamawa
BIDI'A
* BIDI'A (17/19)
Bidi'a Shine Abin Da Manzon Allah (s a w) Bai Yarda Da Shi Ba. Allah Ya Tsaremu Daga Tsarrin Bidi'a.
ISLAMIC
* ISLAMIC (42/43)
Bangaren Addinin Musulunci, Hukunce - Hukuncen Addinin Musulunci Da Sauransu.
BANGAREN MATA
* BANGAREN MATA (29/29)
Domin Hukunce - Hukunce Da Suka Shafi 'yan Uwa, Iyaye Mata. A Shari'a
BANGAREN WEBSITE
* BANGAREN WEBSITE (6/13)
Domin Koyarda Website Da Blog Kamar, Wordpress, Xtgem, Blogger,
INTERNET & ANDROID
* INTERNET & ANDROID (12/14)
Kamar Fasahar Internet ,Android, Java, Da Sauran Abubuwan Da Suka Shafi Yanar Gizo.

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 9 user
This Week : 107 user
This Month : 189 user
Total all : 185242 visitors
LAST PAGES



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: