Polly po-cket

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

LATEST NEWS

Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,

Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,
Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano, Dayake jawabi shugaban kungiyar yayi kira ga yan Kwamitin da su tsaya tsayin daka Kamar yadda suka saba domin ganin aikin ya kammalu cikin nasarar Ubangiji, Haka Al'umma kasar Nigeria dasu bayar da gudumawarsu na fatun layya domin ciyadda addini gaba. Dayake jawabi Sakataren kungiyar ta kasa Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe ya bayyana yadda akatafiyar da kudaden da akatara a shekarun baya wadda a bayyane suke ga Al'ummar da sukabayar da taimakonsu, Shima Shugaban Kwamitin tattara fatun layya Sheikh Habibu Yahaya Kaura yayi kira ga yan Kwamitin na jihohi da su yi kokarin wajen ganin sun sauke nauyin da aka daura musu, kuma suyi aiki tukuru domin aikin yatafi yadda ake bukata. Daga Karshe Shugaban Majalisar malamai ta kasa Sheikh Dr Ibrahim Jalo Jalingo yayi Addu'ar alkhair ga Al'umma dasuke bayar da fatun layyarsu domin ciyadda addini gaba
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,
An Rubuta Ranar 22/07/18
Category :- Jibwis , LABARAI

0 Rate upStar
Share: F T G
Jawabi Shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da Kwamitin tattara fatun layya na Bana yau a Jihar Kano,
No Photo
ABUBAKAR IB 'YARGAYA DOLE
14/08/18

AMEEN SUMMA AMEEN


SUNNAH
* SUNNAH (40/42)
Yadanganci Hadisan Annabi (s a w) Da Bin Tafarkinsa, Allah Ya Kara Tabbatar Da Mu Akan Sunnah.
RUBUTUTTUKAN MALUMA
* Dr Ibrahim Jalo Jalingo (10/11)
Rubututtuka , Daga Dr. Ibrahim Jalo Jalingo.
* Dr. Jamilu Zarewa (136/142)
Fatawowi Daga Dr. Jamilu Zarewa
* Dr. Mansur Ibrahim Sokoto (10/10)
Rubutuka, Daga Dr. Mansur Ibrahim Sokoto
* Sheikh Aliyu Said Gamawa (2/2)
Rubutuka Daga, Sheikh Aliyu Said Gamawa
BIDI'A
* BIDI'A (17/19)
Bidi'a Shine Abin Da Manzon Allah (s a w) Bai Yarda Da Shi Ba. Allah Ya Tsaremu Daga Tsarrin Bidi'a.
ISLAMIC
* ISLAMIC (42/43)
Bangaren Addinin Musulunci, Hukunce - Hukuncen Addinin Musulunci Da Sauransu.
BANGAREN MATA
* BANGAREN MATA (29/29)
Domin Hukunce - Hukunce Da Suka Shafi 'yan Uwa, Iyaye Mata. A Shari'a
BANGAREN WEBSITE
* BANGAREN WEBSITE (6/13)
Domin Koyarda Website Da Blog Kamar, Wordpress, Xtgem, Blogger,
INTERNET & ANDROID
* INTERNET & ANDROID (12/14)
Kamar Fasahar Internet ,Android, Java, Da Sauran Abubuwan Da Suka Shafi Yanar Gizo.

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 13 user
This Week : 52 user
This Month : 276 user
Total all : 185025 visitors
LAST PAGES



SULAIMAN IBN HUJJAH
禄HADA LOGO ANAN

Download
Enter Your Text:

Select Style: