Duck hunt

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

BLOG

WAYE DR IBRAHIM JALO JALINGO

WAYE DR IBRAHIM JALO JALINGO
WAYE DR IBRAHIM JALO JALINGO? ” Dr Ibrahim Muhammad Jalo Jalingo an Haife shi a garin Muri dake Jahar Taraba, yayi karatun sa na allo da na Addini a gun Mahaifinsa da Mahaifiyarsa, yayi Primary da Secondary a Garin Sung, yayi diploma a Jami’ar Bayaro kano, ya wuce Jami’ar Musulunci ta Madina yayi Karatu a Fannin Fikhu. ” Kuma kafin ya tafi Jami’a ya sauke littafin Ahlari, Ishmawi, Iziya, Risala, Askari, Muktasar. ” A bangaran wakoki ya sauke littafin Daliya, Shariya, muktaril shi’iri jahili, Mukamatul hariri. ” A bangaran Nahau ya sauke Addurusin Nahawiya, Nahaul wadhi, Alfiyatu bin Malik. ” Duk takamar ka da ka karanta Nahau ba ka wuce Alfiyatu bin malik ba. To tun Dr be je Jami’a ba ya karanta. ” Duk takamarka ka karanta Fikhu baka wuce Muktasar Khlili ba. Dr ya karanta tun be je Jami’a ba. ” Duk takamarka ka karanta lugga baka wuce Mukamatul hariri ba. Dr ya karanta tun be je Jami’a ba. ” Dr Ibrahim Jalo Jalingo yayi degree din sa na 1 a Fannin Fikhu, Yayi Degree na 2 a Fannin Fikhu, Yayi Degree na 3 wato P.H.D a Fannin Fikhu. ” A tsarin karatun Jami’ar Musulunci ta Madina ba a daukar mutum yayi masters sai yana da Mumtazi ma’ana sai yanada 4.75 a madadin 4.5 a Jami’oin kasar mu nigeria, kuma a cikin wayanda suke da 4.75 ma sai an sake musu jarabawa don a kara tace a reraye kafin mutum ya samu daman yin degree 2, shi ma ba za a bawa mutum daman yayi degree 3 ba wato P.H.D sai an tabbatar yanada Inmtiyadi zuwa sama. ” Wannan shine Dr Ibrahim Muhammad Jalo Jalingo. ” Ka gaya min ta yaya Jahili zai tsallake wannan Matsayin har ya kai Dr ba a gane Jahili ba ne sai kai dan tashi zaka gane? Wannan bayanin ya fito ne daga marigayi Sheik Dr. Alhassan Sa’id Adam Jos.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. WAYE DR IBRAHIM JALO JALINGO
Created at 05/13/18
Category Waye Dr Ibrahim Jalo Jalingo

0 Rate upStar
Share: F T G
This post has no comments - be the first one! WAYE DR IBRAHIM JALO JALINGO
ABOUT ADMIN
Sulaiman     1
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click to Call MeClick to Sms Me




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 2 user
This Week : 3 user
This Month : 2 user
Total all : 91898 visitorsUnited States
LAST PAGES