
WATA MIYAR SAI A MAKOTA
Daga Jamilu Sani Rarah
Ku duba ku ga a Kasa Mai tsarki (Saudiya) yanda abin yake, ana raba abin buda baki, kuma a sanya kudi masu tsoka a ciki kwatankwacin kudin Nijeriya naira dubu Arba'in da shida ne a ciki (46000).
Kuma Irin wannan Rabon fa 'Yan Kasuwane da masu hannu da shuni ke yinsa ba Jami'an Gwamnati ba ko 'yan Siyasa.
Ya Allah Ga kasar mu Nijeriya.
Garin dadi na nesa Ungulu ta leka Salga.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.
WATA MIYAR SAI A MAKOTA
Daga Jamilu Sani RarahCreated at 05/25/18
Category
LABARAI

0
Rate up
Star
Share: