RUFE MAJLISIN TAFSIRIN RAMADAN:
In sha Allahu Ta'alaa yammacin Laraba daren Alhamis mai zuwa watau daren 29 ga Ramadan za mu rufe majlisin tafsirin Ramadan na wannan shekarar Hijirah da muke ciki 1439.
Allah Ya taimake mu har kullum. Ameen.
Daga: Dr Ibrahim Jalo Jalingo.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.
RUFE MAJLISIN TAFSIRIN RAMADAN: NA Dr. Ibrahim Jalo Jalingo.Created at 06/11/18
Category
LABARAI

0
Rate up
Star
Share: