Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa ikamatis Sunnah Kano State Chapter.
Wannan Kungiya mai Suna A Sama Karkashin jagorancin Dr. Abdullah Sale Pakistan.
Na Farin Cikin Gayyatar yan Uwa Musulmai Zuwa Wajen Gagaruman Wa'azuzzukan Goron Sallah
da Ta shirya .
Wanda Za'a Gabatar insha Allah Kamar Haka:-
Wa'azi Na Farko 1
- Rana:- Asabar 09/10/1439 - 23/06/2018.
Lokaci:- Bayan Sallar Magriba
Wuri:- Rijiyar Lemo Layin Azman
Masallacin Abdullahi Bin Mas'Ud Kano.
Malamai Masu Gabatarwa Da Wa'azin.
1- Dr. Abdullah Usman Gadon Kaya.
2- Sheikh Abubakar Abdussalam Baban.gwale.
3- Barr Ishaq Adam Ishaq.
Alarammomi
1- Alaramma Abubakar Bello Rano.
2- Alaramma Aliyu Kisa'i.
3- Alaramma Khamis Rimin Kebe.
Wa'azi Na Biyu 2
Ranar :- Lahadi 10/10/1439 - 24/06/2018.
Lokaci :- Bayan Sallar Magriba.
Wuri :- Masallacin Ummul Qurah yan Doya Layin Famfo Gwagwarwa karamar Hukumar Nasarawa.
Malamai Masu Gabatarwa Da Wa'azin.
1- Dr. Muhd Gali.
2- Dr. Abdullah Muhd Getso.
3- Sheikh Yakub Musa Yakub.
Alarammomi
1- Alaramma Idris Dakata.
2- Alaramma Sadiq Sulaiman.
3- Alaramma Abubakar Ayuba.
Wa'azi Na Uku 3
Rana :- Laraba 13/10/1439- 26/06/2018.
Lokaci :- Bayan Sallar Magriba.
Wuri :- Garin Kwankwaso Karamar Hukumar Madobi.
Malamai Masu Gabatarwa Da Wa'azin.
1- Dr. Abdulmudalib Ahmad
2- Sheikh Muhd Tahir Abu Fatima
3- Sheikh Usaini Yakub Rano
Alarammomi
1- Alaramma Tidwan Sale Usman.
2- Alaramma Aminu Adam
3- Alaramma Usman Yunus
Wa'azi Na Hudu 4
Rana :- Asabar 16/10/1439- 30/06/2018
Lokaci :- Bayan Sallar Magriba.
Wuri :- Garin Saye Karamar Hukumar Bichi.
Malamai Masu Gabatarwa Da Wa'azin.
1- Sheikh Ali Yunus.
2- Sheikh Hamza Bin Ishaq.
3- Ustaz Anas Assalafy Fagge.
Alarammomi
1- Alaramma Sani Umar U/Uku.
2- Alaramma Sabiu Tasiu.
3- Alaramma Sadiq Sulaiman.
DA SAURAN MALAMAI DA ALARAMMOMI.
Sanarwa Daga Babban Sakataren Kungiya Sheikh Ali Aliyu Abubakar.
Allah ya bada Ikon Zuwa Amin.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.
SANARWA! SANARWA!! SANARWACreated at 06/22/18
Category
LABARAI

0
Rate up
Star
Share: