Snack's 1967

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

BLOG

SANARWA! SANARWA!! SANARWA

Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa ikamatis Sunnah Kano State Chapter. Wannan Kungiya mai Suna A Sama Karkashin jagorancin Dr. Abdullah Sale Pakistan. Na Farin Cikin Gayyatar yan Uwa Musulmai Zuwa Wajen Gagaruman Wa'azuzzukan Goron Sallah da Ta shirya . Wanda Za'a Gabatar insha Allah Kamar Haka:- Wa'azi Na Farko 1 - Rana:- Asabar 09/10/1439 - 23/06/2018. Lokaci:- Bayan Sallar Magriba Wuri:- Rijiyar Lemo Layin Azman Masallacin Abdullahi Bin Mas'Ud Kano. Malamai Masu Gabatarwa Da Wa'azin. 1- Dr. Abdullah Usman Gadon Kaya. 2- Sheikh Abubakar Abdussalam Baban.gwale. 3- Barr Ishaq Adam Ishaq. Alarammomi 1- Alaramma Abubakar Bello Rano. 2- Alaramma Aliyu Kisa'i. 3- Alaramma Khamis Rimin Kebe. Wa'azi Na Biyu 2 Ranar :- Lahadi 10/10/1439 - 24/06/2018. Lokaci :- Bayan Sallar Magriba. Wuri :- Masallacin Ummul Qurah yan Doya Layin Famfo Gwagwarwa karamar Hukumar Nasarawa. Malamai Masu Gabatarwa Da Wa'azin. 1- Dr. Muhd Gali. 2- Dr. Abdullah Muhd Getso. 3- Sheikh Yakub Musa Yakub. Alarammomi 1- Alaramma Idris Dakata. 2- Alaramma Sadiq Sulaiman. 3- Alaramma Abubakar Ayuba. Wa'azi Na Uku 3 Rana :- Laraba 13/10/1439- 26/06/2018. Lokaci :- Bayan Sallar Magriba. Wuri :- Garin Kwankwaso Karamar Hukumar Madobi. Malamai Masu Gabatarwa Da Wa'azin. 1- Dr. Abdulmudalib Ahmad 2- Sheikh Muhd Tahir Abu Fatima 3- Sheikh Usaini Yakub Rano Alarammomi 1- Alaramma Tidwan Sale Usman. 2- Alaramma Aminu Adam 3- Alaramma Usman Yunus Wa'azi Na Hudu 4 Rana :- Asabar 16/10/1439- 30/06/2018 Lokaci :- Bayan Sallar Magriba. Wuri :- Garin Saye Karamar Hukumar Bichi. Malamai Masu Gabatarwa Da Wa'azin. 1- Sheikh Ali Yunus. 2- Sheikh Hamza Bin Ishaq. 3- Ustaz Anas Assalafy Fagge. Alarammomi 1- Alaramma Sani Umar U/Uku. 2- Alaramma Sabiu Tasiu. 3- Alaramma Sadiq Sulaiman. DA SAURAN MALAMAI DA ALARAMMOMI. Sanarwa Daga Babban Sakataren Kungiya Sheikh Ali Aliyu Abubakar. Allah ya bada Ikon Zuwa Amin.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. SANARWA! SANARWA!! SANARWA
Created at 06/22/18
Category LABARAI

0 Rate upStar
Share: F T G
This post has no comments - be the first one! SANARWA! SANARWA!! SANARWA
ABOUT ADMIN
Sulaiman     1
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click to Call MeClick to Sms Me




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 26 user
This Week : 27 user
This Month : 26 user
Total all : 91922 visitorsUnited States
LAST PAGES