
Izala ta dakatar da Gudanar da wa'azi a garin Wase
Daga Ibrahim Baba Suleiman
Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah wa iqamatis Sunnah (JIBWIS) karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Lau, ta dakatar da gudanar da wa'azin goron Sallah Na kasa da take shirin gabatarwa a garin wase dake jihar Plateau a ranakun Asabar da lahadi (7/8-07-2018).
Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau ne ya fitar da sanarwar hakan ta wajen Sakataren mulki Na kungiyar ta kasa Malam Mukhar Abdulƙadir Ibrahim
Sanarwar tace an dakatar da Wa'azin har zuwa lokacin da za'a sake fitar da wata sanarwa Akan wa'azin insha Allah.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.
Izala Ta Dakatar Da Gudanar da Wa'azi A Garin WaseCreated at 06/26/18
Category
LABARAI

0
Rate up
Star
Share: