Old school Easter eggs.

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

BLOG

Izala Ta Dakatar Da Gudanar da Wa'azi A Garin Wase

Izala Ta Dakatar Da Gudanar da Wa'azi A Garin Wase
Izala ta dakatar da Gudanar da wa'azi a garin Wase Daga Ibrahim Baba Suleiman Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah wa iqamatis Sunnah (JIBWIS) karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Lau, ta dakatar da gudanar da wa'azin goron Sallah Na kasa da take shirin gabatarwa a garin wase dake jihar Plateau a ranakun Asabar da lahadi (7/8-07-2018). Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau ne ya fitar da sanarwar hakan ta wajen Sakataren mulki Na kungiyar ta kasa Malam Mukhar Abdulƙadir Ibrahim Sanarwar tace an dakatar da Wa'azin har zuwa lokacin da za'a sake fitar da wata sanarwa Akan wa'azin insha Allah.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. Izala Ta Dakatar Da Gudanar da Wa'azi A Garin Wase
Created at 06/26/18
Category LABARAI

0 Rate upStar
Share: F T G
This post has no comments - be the first one! Izala Ta Dakatar Da Gudanar da Wa'azi A Garin Wase
ABOUT ADMIN
Sulaiman     1
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click to Call MeClick to Sms Me




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 14 user
This Week : 15 user
This Month : 14 user
Total all : 91910 visitors
LAST PAGES