
Sheikh Ali Mustapha Maiduguri ya zama cikakken Dakta (Doctor)
Kungiyar JIBWIS tana taya daya daga cikin manyan Malamanta, sakataren majalisar Malamai ta kasa, Sheikh Dr. Ali Mustapha Maiduguri, murnar kammala karatunsa na PhD a fannin (Arabic grammar) a jami'ar jihar Nasarawa a tarayyar Naijeriya.
Muna addu'an Allah ya sanya alkhairi a wannan karatu, yasa al'ummar musulmai su amfana da shi.
.....Dakta Ali Mustafa Maiduguri
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.
Sheikh Ali Mustapha Maiduguri ya Zama Cikakken Dakta (Doctor)Created at 06/27/18
Category
LABARAI

0
Rate up
Star
Share: