Polly po-cket

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

BLOG

A FAKAICE MAGOYA BAYAN C.A.N SUN AMINCE DA CEWA SU NE KE KASHE SHANUN MUSULMI

A FAKAICE MAGOYA BAYAN C.A.N SUN AMINCE DA CEWA SU NE KE KASHE SHANUN MUSULMI
A FAKAICE MAGOYA BAYAN C.A.N SUN AMINCE DA CEWA SU NE KE KASHE SHANUN MUSULMI: 1. A cikin 'yan kwanakin nan bayanai da ake ji daga gidajen radio, ake kuma ji da gani daga gidajen talabijin, ake kuma karantawa daga jaridu, da kafafen sada zumunta; watau bayanai da suke fitowa ta bakuna, da alkaluman magoya bayan kungiyar CAN, wadannan bayanan suna tabbatar da cewa: A dai fakaice su wadannan masu tarbiyyantuwa da tarbiyyar Kungiyar CAN sun yarda da cewa su ne ke kashe shanun al'ummar Musulmi; hujjarsu ta yin hakan kuwa ita ce: su a ganinsu al'ummar musulmi makiyaya, rayukansu, da dukiyarsu ba su cancanci samun kariyar da constitution din Nigeria ya ba wa ko wane dan Nigeria ba! 2. Lalle gaskiya za ta cigaba da bayyana ko ba dade, ko ba jima; In sha Allahu Ta'aalaa kamar yadda yanzu suka yarda da cewa su ne ke kashe shanu, nan gaba kadan za su yarda su fito fili su gaya wa duniya cewa: su ne ke kashe makiyaya, su ne kuma ke tare manyan hanyoyi suna kashe dukkan Musulmin da ke cikin motocin da suka tsayar a bisa zalunci, da tsananin kiyayya. Allah Ka tsare Nigeria, da 'Yan Nigeria daga sharrin kungiyar CAN. Ameen. Daga: Dr Ibrahim Jalo Jalingo.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. A FAKAICE MAGOYA BAYAN C.A.N SUN AMINCE DA CEWA SU NE KE KASHE SHANUN MUSULMI
Created at 06/30/18
Category islamic , LABARAI

0 Rate upStar
Share: F T G
This post has no comments - be the first one! A FAKAICE MAGOYA BAYAN C.A.N SUN AMINCE DA CEWA SU NE KE KASHE SHANUN MUSULMI
ABOUT ADMIN
Sulaiman     1
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click to Call MeClick to Sms Me




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 3 user
This Week : 4 user
This Month : 3 user
Total all : 91899 visitorsUnited States
LAST PAGES