
… .KU KALLI MANARA TV KYAUTA
Hukumar gidan Talabijinna MANARA TV, tana sanar da masu kallon tashar cewa a halin Yanzu zaku iya kallon tashar kyauta ba tare da kun biya ko sisin kwabo ba.
Zaku iya samun tashar a bangaren Nigcomsat, zaku saka wannan frequency "Frequency 12518 Symbol Rate :29500 FEC: 5/6, Polarisation ( H) Horizontal"
Ku Kalli Manara tv domin kallon Manyan Malaman Ahlussunah na duniyar Hausa, Inda suke bajen kolin Karantarwa irin wanda Manzon tsira Annabi Muhammad (SAW) ya karantar.
Ku Biyo mu a tashar mu ta MANARA TV domin kyakkyawar rayuwa mai albarka.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.
KU KALLI MANARA TV KYAUTACreated at 07/02/18
Category
Sanarwa

0
Rate up
Star
Share: