Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

BLOG

JAMA'AR NIGERIA SAI MU KARA GODE WA ALLAH:

JAMA'AR NIGERIA SAI MU KARA GODE WA ALLAH:
JAMA'AR NIGERIA SAI MU KARA GODE WA ALLAH: 1. Wajibi ne mu al'ummar Nigeria mu kara gode wa Allah saboda irin yadda Ya kawar mana da barazanar da muka fiskanta daga 'yan ta'addan Bokoharam ta share kasancewar wata kasa da ake kira Nigeria a doron Duniya. 2. Lalle wajibi ne mu al'ummar Nigeria mu kara gode wa Allah a kan wannan Ni'ima ta kauda barazanar Bokoharam; sannan kuma wajibi ne mu jinjina wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari saboda irin kyakkyawan jagorancin da ya nuna har aka sami kai wa ga irin wannan nasara. 3. Sannan abu ne da ya dace dukkan 'yan kasa na gari su kara kaskantar da kai a gaban Allah su roke Shi domin Ya taimaki al'ummar Nigeria, Ya ba wa Shugaban Kasa nasarar kauda dukkan fitinun da gurbatattun 'yan kasa ke kunnawa a cikin wannan Kasa tamu; gurbatattun 'yan Kasa kamar kungiyar CAN, da masu fashin shanu, da masu garkuwa da mutane, da masu fashi da makami, da kungiyoyin asiri, da kungiyoyin tarzoma, da gurbatattun 'yan siyasa. Allah Ka tausaya wa al'ummar Nigeria Ka sanya ta cikin bayinKa masu gode maKa a kan ni'imominKa. Ameen.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH. JAMA'AR NIGERIA SAI MU KARA GODE WA ALLAH:
Created at 07/08/18
Category islamic , LABARAI

0 Rate upStar
Share: F T G
This post has no comments - be the first one! JAMA'AR NIGERIA SAI MU KARA GODE WA ALLAH:
ABOUT ADMIN
Sulaiman     1
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click to Call MeClick to Sms Me




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 11 user
This Week : 12 user
This Month : 11 user
Total all : 91907 visitorsUnited States
LAST PAGES

XtGem Forum catalog