Ring ring

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah MU NUNA JURIYA DA KISHIN KASA MU BA WA SHUGABAN KASA GOYON BAYA:
1. Yana daga nau’in gamammiyar maslaha ga mu ‘yan Nigeria mu kara nuna juriya, da kishin kasa, mu ba wa shugaban Kasa goyon baya a kan kokarinsa na gyara Nigeria, da halayyar ‘yan Nigeria. Lalle ne idan har muka ba shi goyon baya ya cimma burinsa, da manufarsa cikin wannan ruyaa tasa, to hakika mun taimaka wa kanmu ne, da kasarmu, da kuma ‘ya’ya da jikoki namu masu zuwa nan gaba.
2. A yakin nan da shi shugaban Kasa yake yi da cin hanci da rashawa ni a dai ganina ana iya zuwa a kan kowa ma matukar dai akwai babbar tuhuma a kansa.
3. Lalle dole ne a yanayi na gyaran kasa irin wannan da aka sanya a gaba al’amura su rika gudana kamar yadda suke gudana a yanzu; domin shugaban Kasa da mataimakansa mutane ne su ba wai mala’iku ba ne su, suna iya yin kure, suna kuma iya yin daidai cikin wannan aiki da suka sanya a gaba na gyaran Kasa.
4. Abin da ya kamata dukkan ‘yan kasa su sani shi ne: duk dan kasan da hukunci ya zo kansa to ba daidai ba ne masoyansa su rika cewa don me ba a hukunta wane da wane ba tukun aka fara hukunta wane? Lalle irin wannan halayyar babu kishin kasa sam a cikinta.
5. Wajibi ne mu san cewa babu ta yadda za a yi a hukunta dukkan mutanen da ake tuhuma a lokaci guda, ko a wata guda, ko a shekara guda, babu inda aka taba yin haka a tarihin wannan duniya tamu.
Allah muke roko da Ya taimake mu har kullum. Ameen.
2018-06-20 00:19 · Reply · (0)
bthisofs * ibnhujjah easy loans no credit check <a href="http://wwwonlinepaydayloans.com/">1500 payday loans</a> 1st payday loan free <a href=http://wwwonlinepaydayloans.com/>200 cash payday loan</a>
2018-10-26 02:15 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 304 user
This Week : 902 user
This Month : 903 user
Total all : 94310 visitorsUnited States
LAST PAGES