Polly po-cket

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

* ibnhujjah MISALIN IRIN YADDA 'YAN SANDA KIRISTOCI KE MUSGUNA WA MALUMAN MUSULUNCI A GARIN JALINGO:
Misalin abin da su wadannan 'yan sanda kiristoci masu yi wa kungiyar CAN hidima suka yi cikin kasa da wata guda shi ne: a ranar Talata 22/5/2018 sun tsare Sheikh Adamu Salihu, tare da Sheikhah Halimah. Sannan a kuma dai ranar Talata 19/6/2018 sun tsare Sheikh Madu Mustafa. Dukkan wadannan Maluma da kuka ji, zuwa gidajensu ne kiristocin da suka musulunta suka yi sannan suka karbi Musuluncin a hannayensu.
Yadda kuma su wadannan 'yan sanda suke yi shi ne: su kan kama Maluman ne su ce da su wai sun saci mutane ne sun boye! Su kuma ki sauraron dukkan bahasi nasu, sannan sai su kulle su, sai sun tabbatar da cewa Rana ta yi kusan faduwa Alkalai sun tashi daga kotuna, sai su fitar da su su kai su kotu kaiwa irin na bagaye, in sun isa da su kotun sai a ce ai alkali ya riga ya tashi aiki, daga nan sai su dauke su su kai su gidan fursuna a kulle su zuwa kashe gari domin a kai su gaban Alkali, wannan shi ne abin da wadannan 'yan sanda kiristoci duke yi na keta ka'idodin aikin 'yan sanda!
Allah ka raba Nigeria da sharrin kungiyar CAN da kuma sharrin masu biye mata suna karya dokokin Nigeria. Ameen.
2018-06-24 13:55 · Reply · (0)


Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 8 user
This Week : 606 user
This Month : 607 user
Total all : 94014 visitorsUnited States
LAST PAGES