Teya Salat

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

* ibnhujjah YAUSHE NE LOKACIN SALLAR WALAHA ?
Tambaya :
Assalamu alaikum. Malam daidai wanne lokaci ne ya da ce a bisa kiyasin lokacin ayi sallar walaha?
Amsa :
Wa alaikum assalam
To malam lokacin sallar walaha yana farawa ne daga sanda rana ta daga ta fara zafi, kamar yadda Annabi s.a.w. yake cewa a cikin hadisin Muslim mai lamaba ta : 748 "Sallar walaha lokacin da 'ya'yan rakuma suka fara jin zafi" sannan lokacin yana karewa dab da zawalin rana, da minti sha biyar ko kusa da haka.
Allah ne mafi sani.
Jamilu Yusuf Zarewa
2018-02-25 12:21 · Reply · (0)


Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 186 user
This Week : 784 user
This Month : 785 user
Total all : 94192 visitorsUnited States
LAST PAGES