*Mutuwa*
====== Itace babban wa'azi ga mai hankali da tunani *Mutuwa;* ====== Itace abu na farko wanda idan mutum ya tuno zai rage buri a rayuwarsa *Mutuwa;* ====== Itace tazama dole dukan mai rai saiya dandanata ko yanaso ko bayaso *Mutuwa;* ====== Itace dukan mai imani baya kwanciya bacci saiya tunata *Mutuwa;* ====== Itace bakuwar da bata sallama sai kawai tazo tatafi da mutum akan aikin alkhairi kona sharri *Mutuwa;* ====== Itace komai kudinka komai mulkinka idan lokacin zuwanta gareka yayi sai tazo tatafi da kai daga kai sai halinka ba kudi ba mulki *===================* Ya kai mai rai kaida zaka zama *gawa:* mai ya kaika danne *hakkin wani?* mai ya kaika *hassada?* mai ya kaika *girmankai?* mai ya kaika aikata *alfasha?* Mai yakaika *"CIN AMANA"* kaida za'a sakaka a *kabari* daga kai sai likafani sai aikinka na alkairi. ======= Allah kasa muyi kyakyawan karshe..da furucin *laa ilaaha Illallaah!!�*
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.
MUTUWAAn Rubuta Ranar 11/11/17
Category :-
Sulaiman Ibn Hujjah

0
Rate up
Star
Share: