Lamborghini Huracán LP 610-4 t

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah img

Assalama Alaikum Jama’a barkanmu da sake haduwa a cikin wannan shiri na WORDPRESS kashi na biyu.
Idan mai karatu bai manta ba muntsaya ne inda mukagama INSTALLING din wordpress idan kuma baka karanta zaka iya bin wannan link din
YANDA ZAKA GINA WEBSITE A WORDPRESS CIKIN SAUKI

MENENE THEME
Themes shine gin shiki na wordpress domin dukkan wani website dinda kagani a wordpress an hada shine daga themes. Da themes zaka yi ampani wajen tsara website dinka zuwa duk wani kalan design dinda kakeso. A wordpress zaka iya gina website kalan duk wanda kaga dama kamar Chatting Site, Download Site, News Site. Youtube Downloader Site da sauransu domin kuwa zaka iya juya website dinka na wordpress zuwa duk yanda kaga dama amma ta hanyar ampani da Theme da kuma Plug-ins.
Kenan a takaice dai theme shine abu mapi ampani a site din wordpress.
Da farko Ku Sami Theme Me Kyau Ku Sauke A Wayarku.
bayan kun saukar da Theme din saiku je website dinku da kukayi register wato inda kukayi misali www.ibnhujjah.arewaphp.cf/wp-admin saiku saka username da kuma password dinku bayan ya bude saiku kara wannan a gaban sunan shafinku theme-install.php kunga kenan zai dawo kamar haka misali www.ibnhujjah.arewaphp.cf/wp-admin/theme-install.php
In ya bude zakugaUPLOAD THEME to saiku danna kai zakaga inda zaku dauko abu daga cikin memory idan kuka za6i wannan theme dinda kuka dauko saiku danna upload amma idan kana ampani da Java Phone ne gwanda kayi ampani da Uc Browser saboda shine zai baka damar daura theme din bayan ya hau saiku danna kan Activate theme daga nan saiku ziyarci shafin ku zaku sha mamaki.
Canza logo da sauran bayanin theme din saiku rubuta sunansitedinka.arewaphp.cf/wp-admin/theme-editor.php to anan zaku gyara Header-default.php da kuma footer.php shikenan kun gama hada shafin ku sauran kawai ku ringa posting upload. Da Sauransu.
2018-01-22 04:49 (edited 2018-02-07 02:22 by ibnhujjah ) · Reply · (0)
Muhammad Abubakar Please
Dan Allah , Muna Bukatar Theme Din , Me Kyau Idan Akwai.
2018-02-05 04:03 · Reply · (0)
* ibnhujjah * Muhammad Abubakar @Muhammad Abubakar
Ga Wani Theme , Seka Saka A Shafinka.
DOWNLOAD THEME
2018-02-05 04:14
* TipsJanBD.Com--tunebook.zip · application/zip · 65.55KB
(edited 2018-02-05 05:06 by ibnhujjah ) · Reply · (0)
Muhammad Abubakar * ibnhujjah Na Saka Yayi Nagode, Ibn Hujjah
2018-02-06 03:04 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

ABOUT ADMIN
Sulaiman
Name: Sulaiman Aliyu Yahaya ( Ibn Hujjah )
State: Kano
Country: Nigeria

Click To Call MeClick To Sms Me

RUBUTA RA'AYINKA




Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 118 user
This Week : 716 user
This Month : 717 user
Total all : 94124 visitorsUnited States
LAST PAGES